This is an old revision of the document!
Born May 17th, 1986 (Age: 38 years old), Abuja, Nigeria (Originally from Sudan) 1)
Occupation: Actress
Years Active 2008-Present
Other Names: Zainab Abdullahi
Zainab Indomie shahararriyar jarumar Kannywood ce da ta daɗe a cikin industry ɗin. Daga cikin fina-finan da suka sanya jarumar ta shahara akwai 'Wali-Jam', da 'Ali' da 'Garinmu Da Zafi' da sauransu.2)