This is an old revision of the document!
ƙamus
Hausa
Lafazi
Suna
(
jam'i ƙamusai) littafin da ya k'unshi kalmomi na wani harshe tare da ma'anoninsu wanda mai koyo ko nazatin wannan harshen yakan yi amfani da shi don yi masa jagora
Daidai da wannan kalmar
English
dictionary
Pronunciation
Noun
(plural dictionaries) a reference book containing an alphabetical list of words with information about them [syn: lexicon]